Latest
Jami’an rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Delta sun samu nasarar kama wata gawurtacciyar yar bindiga dake mummunan sana’ar fashi da makami a jahar Delta mai suna Bella Lucky tare da abokan ta’asanta guda biyu.
A jiya ne Nyesom Wike ya taya Gwamnan Sokoto murnar samu nasara a kotun koli murna. Babban Gwamnan Kudu ya yi farin-ciki da nasarar Tambuwal a kotu, ya kuma yabawa kotun koli.
A yayin da Sulaiman Isah dan shekara 23 ya kamu da shaukin soyayyar bazawarsa Jenine Delsky yar shekara 46 wanda ta yi tattaki tun daga kasar Amurka zuwa unguwar Panshekara a jahar Kano saboda shi, tsohuwar budurwarsa ta bayyana.
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kaddamar da hari a gidan wani babban limamin coci Rabaran Denis Bagauri, wanda ake yi ma inkiya da Fasto Nyako, inda suka bindige shi har lahira.
An tabbatar da cewa Amir Mohammed Abdul Rahman al-Mawli al-Salbi ne sabon shugaban kungiyar 'yan ta'adda na Islamic State da aka fi sani da ISIS. Rahotanni sun bayyana cewa ya zama shugaban kungiyar ne bayan Abu Bakr- al-Baghdadi
Da alamu a nan kusa-kusa dai babu ranar bude iyakokin kasan Najeriya. Shugaba Buhari ya ce sai kwamiti ya gama zama za yi maganar bude iyakokin Najeriya.
Wannan lamari ya fito fili ne a kotun Bulawayo inda tsohuwar matarsa, Tariro Nhemachena ta nemi kotu ta bata kariya domin mijinta yana jin zarafinta kamar yadda B Metro ta ruwaito. Manfred da Tariro sun yi aure ne a ranar 10 ga wa
Tsohon gwamnan jahar Kano, madugun darikar siyasar Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya mayar da martani game da hukuncin kotun koli game da zaben gwamnan jahar Kano, inda ya fara da tofin Allah tsine.
Gwamnatin Najeriya ta na neman ganin an dawo da ‘Yan kasar ta da su ka yi laifi su ka tsere. A jiya ne shugaba Buhari ya fadawa Boris Johnson ta dawo masa da masu laifinsa.
Masu zafi
Samu kari