Latest
Abin mamaki baya karewa a duniya. Matar aure ce ke neman shawarar yadda zata tsinke dangantakarta da fasto wanda mijinta ke tsammanin yana zuwa ne don yi mata addu’a. Bai sani ba ashe kwanciya suke a kan gadon aurensu...
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya ziyarci hedkwatar tsaro na hadin gwiwar kasa da kasa a N’Djamena, babbar birnin kasar Chadi. Rundunar tsaron wadana mafi akasarinsu daga kasashen Chadi, Kamaru, Nijar da Najeriya, sun
Rahama Sadau ta shirya tafiya inda ta kwashi ‘yan uwanta mata gaba dayansu harda dan uwanta Abba Sadau wanda shi kadai ne namiji a cikinsu inda suka yi hoto kuma ta wallafa shi a shafinta tare da cewa masoyanta su canki inda suka.
Yan kungiyar tada kayar bayar Boko Haram sun hallaka, Rabaran Lawal Andimi, shugaban kungiyar kiristocin Najeriya CAN a karamar hukumar Michika, jihar Adamawa.
Wata mata mai suna Adedolapo ta koka a kafar sada zumunta bayan ta gano mijinta tamkar mijin mahifinta yake. Adedolapo ta koka da yadda mijinta da mahaifinta ke shiga wanka tare amma mijin nata ya kasa sauke hakkin shi na aure...
Hukumar EFCC sun kama mutm 89 da ake zargi da damfara, ‘Yan Yahoo din sun shiga hannu ne a wani gidan rawa na 360 da ke kan babban titin Akala a Garin Ibadan.
Wata sabuwar Soja a rundunar Sojan kasan Najeriya, Patience Amos Yau ta mutu a dakin saurayinta dake unguwar Damilu, cikin garin Jimeta a karamar hukumar Yola ta Arewa na jahar Adamawa.
An hana APC canza ‘Dan takara daf da zaben Akwa Ibom inda INEC ta fada mata cewa bakin alkalami ya bushe, kuma ba za a iya sa sunan Hon. Ekperikpe Luke Ekpo a zaben ba.
Jami’an rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Delta sun samu nasarar kama wata gawurtacciyar yar bindiga dake mummunan sana’ar fashi da makami a jahar Delta mai suna Bella Lucky tare da abokan ta’asanta guda biyu.
Masu zafi
Samu kari