Latest
Binciken kimiyya ya bayyana cewa bayan karin dandano da karas yake karawa abinci yana kuma dauke da sinadarai masu yawa da suka hada da antioxidants, beta-carotene, alpha-carotene, lutein, potassium, vitamin C, vitamin A, fibre da
Shugaban majalisar dattijai Ahmad Lawan ya ce abin mamaki ne a ce wannan majalisar dattijan ta hatimi ce kadai. Lawan ya sanar da hakan ne a yayin da wasu magoya bayansa suka yi masa maraba a filin jirgin sama na jihar Jigawa baya
Sakamakon abinda ta kira rashin gamsuwa da tsare tsaren Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta, INEC, jamiyyar All Progressives Congress (APC) a Akwa ta ce ta janye daga zaben raba gardama da aka shirya yi a ranar Asabar a Akwa Ibom. Shugab
Mata 30 ne 'yan Najeriya suka dawo daga kasar Mali bayan shekarun da suka dauka a can. Jaridar The Nation ta gano cewa wata kungiyar taimakon kai da kai ta kasashen duniya mai suna International Organization for Migration ce ta ta
Kimanin Sojojin Amurka dozin uku ne suka kamu da rauni a kwalkwalwa sakamakon harin ramuwar da kasar Iran ta kai sansanin Sojin Amurka dake Iraqi, hedkwatar Sojin Amurka, Pentagon ta bayyana akan ranar Juma'a.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon Sanata, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa tsoron abokin tafiyarsa, gwamna Abdullahi Umar Ganduje, da mabiyansa ba tantama za suyi nadama bayan karewar wa'adinsa matsayin gwamna.
Wata kotu mai daraja ta farko da ke yankin Karu a Abuja ta yankewa wani yaro mai suna Chidera Sunday hukuncin shekaru biyu a gidan gyaran hali. Sunday mai shekaru 18 ya yi basaja ne inda ya bayyana a matsayin mace don ya samu aiki
Kasar Sin na shirin gina sabon asibiti cikin kwanaki goma kacal domin jinyar marasa lafiyan da suka kamu da cutar Corona Virus da ta addabi kasar inda daruruwan mutane sun kamu, Xinhua ta ruwaito.
A ranar Juma'a, gwamnatin jihar Kaduna ta yi kira ga iyaye su tura yaransu makaranta ko su fuskanci fushin hukumar bisa da dokokin da jihar ta ayyana.
Masu zafi
Samu kari