Latest
Likitoci da Masana kiwon lafiya sun gano sabuwar hanyar yaduwar Coronavirus a Najeriya. Minista Dr. Osagie Ehanire ya nuna wannan alamu tun a makon da ya gabata
Kwamishinan Lafiya na jihar Legas Farfesa Akin Abayomi ya ce jihar ta gama shirye-shiryen fara gwajin maganin COVID-19 a kan majiyanta a jihar tare da hadin gwi
Akalla mutane biyar ne suka mutu a ranar Litinin sakamakon wani rikici da ya kaure tsakanin matasan unguwar Tirkania dake cikin sabon garin Nassarawa, a karamar
Wani masallaci da ke garin Tehran an mayar dashi kamfanin hada takunkumin fuska. Mata kuwa masu aikin sa kai wadanda ke kula da baki a tsohon filin yaki na Iran
Alamu sun nuna gwamnatin tarayya ta kawo karshen wa’adin biyan kudaden tallafin man fetir musamman duba da ragin da aka samu a kan farashin litar mai daga N145
Ministan yada labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed ya koka da yadda labaran bogi ke yaduwa a kan gwamnatin tarayya wanda hakan ke janye hankalinsu daga yakar.
Damisa Nadia ta zama Dabbar dajin da ta fara kamuwa da COVID-19 a Duniya. Gwaji ya nuna Damisar ta kamu da COVID-19 a gidan dabbobi bayan ta fara wani tari.
Shugaban kasar Chadi, Idriss Deby ya yi kira ga shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau, da ya fito daga maboyarshi tare da mika kanshi ko kuma a halaka shi...
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Taraba ta sanar da kama wata mata mai suna Mary Yakubu tare da wasu kananan yara guda 27 da ta sato su daga sassa daban
Masu zafi
Samu kari