Latest
Za ku ji yadda John Mikel Obi ya yi rabon abinci ga Mabukata a Garin Jos. ‘Dan wasan kwallon Duniya ya tuna mutanesa a Najeriya a lokacin annobar COVID-19.
Shugaban NCDC, Dr Chikwe Ihekweazu, ya ce duk da hukumar na zaton za a samu masu karya doka, amma hankalinta ya tashi da yadda ta ga ana turereniya a bankuna.
SERAP ta hurowa Gwamnati wuta ta saki Dattijon da ya zagi Shugaban kasa da Gwamnan Katsina. Kungiyar ta yi wa gwamnati barazanar tsayawa kotu da ita kan haka.
Rahoton NBS ya nuna cewa kaso 40.1 na jimillar 'yan Najeriya su na fama da talauci. Hakan na nufin cewa fiye da 'yan Najeriya miliyan 82.9 talakawa ne a sikelin
A halin yanzu, kasashen da annobar cutar korona ta durkusar sun bazama wajen neman bashi daga cibiyoyin hada-hadar kudi na duniya kamar Bankin Duniya da IMF.
Jami'an tsaron bankin sun dauki mutumin zuwa cikin rumfa, kuma sun fuskanci akwai zazzabi mai zafi a jikinsa, lamarin da ya sa wasu kwastomomin bankin fecewa da
Gwamnatin jihar Legas ta sallami sabbin mutane 14 da suka samu waraka daga muguwar cutar nan mai toshe numfashi watau Coronavirus a ranar Litinin, 4 ga Mayu.
Alhaji Umar Ibn Kyari Al Amin El-Kanemi, babban dan arigayi Shehun Bama, Alhaji Kyari Ibn Umar Al Amin Ibn Ibrahim El Kanemi, ya zama sabon Shehun masarautar.
Gwamnatin jihar Taraba ta sanar da cewa ta damke wata majinyaciya da ta tsere daga cibiyar killacewa ta jihar bayan an tabbatar tana dauke da cutar coronavirus.
Masu zafi
Samu kari