Latest
Hukumar yaki da cututtuka ma su yaduwa a kasa (NCDC) ta ce annobar cutar covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 239 a fadin Najeriya. Hakan na kunshe ne a cikin
Wani aure mai shekaru takwas ya kare a tahsin hankali da rashin dadi a yankin Zumbagwe da ke karamar hukumar Karu ta jihar Nasarawa. Mata ta kashe mijinta.
Wani sanannen dan kasuwa a garin Nguru da ke jihar Yobe mai suna Alhaji Abdulhamid Nuhu na daga cikin mutanen da alamun cutar coronavirus ta kashe a yau Asabar.
A jiya Shugaba Buhari ya fadi abin da ya shigo hannun Gwamnati na yaki da Coronavirus. Ana tattara wadannan kudi ne a wasu manyan bankuna biyar da aka ware.
Ya ziyarci kasashen duniya da dama da suka hada da kasashen Chad, Kamaru, Saudiyya, Hadaddiyar Daular Larabawa, (U.A.E), Misra, Indiya, Birtaniya da sauransu.
Wata sabuwar mulki mai karfi ta bulla a fadar shugaban kasa wacce ke kokarin ture ikon 'miyagu' wadanda aka fi sani da 'Cabals". Tun bayan kwanciya rashin lafiy
Ya yi bayanin cewa mutum biyu da aka kama kuma aka mika wa sojoji yan leken asiri ne a garin da suka saba kai wa yan bindigan bayani kan yadda za su kai hari.
Darakta janar din hukumar kula da yaduwar cututtuka masu yaduwa (NCDC), ta ce jihar Kogi ta kore su a kokarinsu na bada taimako wajen tabbatar da halin da jiha
A yayin da ya kai ziyara kauyen a ranar Asabar, Zulum ya ce zai rika amfani da ofishin daga lokaci zuwa lokaci don karfafawa mutanen kauyen gwiwa su dawo gida.
Masu zafi
Samu kari