Latest
Tashin hankali da rudani ya barke a Karmo a ranar Litinin sakamakon kashe wani mutum da dan sanda ya yi. Lamarin ya faru a babban birnin tarayya ne a ran Lahadi
Kungiyar NASU, ta bayyana damuwa kwarai game da shawarar da gwamnatin tarayya ke neman dauka wadda za ta yi sanadiyar rage yawan ma'aikatan gwamnati a kasar.
Amma wani Jami’in kungiyar Miyetti Allah ya bayyana cewa matasan kabilar Tibi sun kashe musu yan kabilar Fulani guda uku kwanaki uku da suka wuce a Yelwata.
Haka zalika gwamnatin ta soke wasu manyan ayyuka da take shirin gudanarwa tare da rage kudin wasu ayyukan duk domin cimma wannan manufa da ta sanya a gaba.
A Ranar Asabar aka ji cewa Isiaka Isola Oluwa ya rasu ya na da shekaru 102. Cif Bode George da Musliu Obanikoro sun ce Legas ta yi rashi da rasuwar marigayin.
Makonni biyu bayan rasuwar dan majalisar jihar Nasarawa, Sulaiman Adamu, sakamakon annobar Coronavirus, an sake mika wani dan majalisar asibiti cikin gaggawa.
Guguwar mace-mace na ci gaba da kada wa a wasu jihohin arewa har ta kai ga jihar Yobe. A birnin kasuwanci na Potiskum, a kalla mutum 68 ne aka birne a kwanaki 3
Gwamnatin ta nemi a rage farashin kayayyakin ne bayan la'akarin da ta yi a kan halin tsanani da al'umma ke ciki sanadiyar yadda cutar korona ta dagula al'amura.
Ahmad Lawan ya nuna damuwarsa a kan yawan mace-macen da ke faruwa a jihar Yobe. Ya yi kira ga yankunan da su bai wa hukumomi hadin kai don bincike kan lamarin.
Masu zafi
Samu kari