Latest
Allah ya yi wa tsohon ministan lafiya, Dr. halliru Alhassan rasuwa yana da shekaru 66 a duniya. Marigayin ya amsa kiran mahaliccinsa a yau Lahadi, 10 ga Mayu.
Gwamna Wike ne da kansa ke fita domin tabbatar da cewa jama'a sun yi biyayya ga dokar kulle jihar da gwamnatinsa ta saka. A kwanakin baya ne Wike ya bayar da
A karshe fadar shugaban kasa ta yi magana game da rade-radin da ake yi a kan Yemi Osinbajo. Laolu Akande ya ce ayi watsi da rade-radi a kan Farfesa Osinbajo.
Labari da duminsa da Legit.ng ta samu daga kafar yada labarai ta TVC na nuni da cewa an sallami masu jinyar cutar korona 6 daga asibitin koyarwa na jami'ar Maid
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya ce sabbin mutanen biyu da suka mutu sune; wani babban mutum daga karamar hukumar Makarfi da kuma wata mata daga Zaria.
Mutum daya ya mutu ranar Asabar bayan gobara ta tashi a asibitin masu jinyar cutar korona a Moscow, babban birnin kasar Rasha, kamar yadda hukuma ta tabbatar.
Za ku ji abin da Arsene Wenger ya fada game da Taurari Ronaldo da Messi da Magajinsu. Arsene Wenger ya bayyana cewa Messi da Ronaldo sun sha miya haka nan.
A karshen makon nan wani tsohon ‘Dan Majalisa ya rubutawa Buhari takarda ya shaida masa annobar da ta barke a Bauchi. Ana zargin Coronavirus da kashe mutum 300.
Allah ya yi wa Dan iyan Kano, Alhaji Yusuf Bayero ya rasuwa. Kafin rasuwarsa shine hakimin karamar hukumar Dawakin Kudu a jihar ta Kano. Allah ya jikansa, Amin.
Masu zafi
Samu kari