Latest
Dubun wani mutum ya cika yayinda aka damkeshi yana kokarin zakkewa wani Mara lafiya dake wurinsa a unguwar Ikpoba dake Benin City, babbar birnin jihar Edo.
Bayan matsa lambar da dakarun sojin Najeriya suka yi wa mayakan Boko Haram da ISWAP, da yawa daga cikin 'yan ta'addan sun fara gudun hijira don neman maboya.
Rashin sanya takunkumin fuska wanda yana daya daga cikin sharudan da aka gindaya domin hana yaduwar korona ya sa an hana wasu masallata shiga masallacin Juma’a.
Kungiyar NAAC ta shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya gaggauta fatattakar shugabannin tsaro domin ceto Najeriya da kuma gwamnatinsa daga abin kunya.
Wasu mambobin jam’iyyar APC su uku sun maka gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki a gaban kotu bayan sun zarge shi da tsayawa takara da takardar digiri na bogi.
Jam‘iyyar All progressives Congress APC ta jihar Kwara ta karyata rahotannin da yaduwa a kafafen yada labarai cewa ’yayan jamiyyar 10,000 sun sauya sheka..
Bayan samun karin masu cutar korona a lokacin da aka janye dokar kulle, kasar Saudiyya ta bayyana shirinta na dawo da dokar hana zirga-zirga a garin Jeddah.
Ana iya tuna cewa, a zaman majalisar dokokin jihar karo na biyu da aka tsawaita zuwa ranar Alhamis, an sauke dukkanin shugabannin kananan hukomomi 14 na jihar.
Kotun koli ta jaddada tube tsohon rawanin Sarkin Dawaki Maituta kuma hakimin Gabasawa, Alhaji Aminu Babba Danagundi wanda marigayi Alhaji Ado Bayero ya tube.
Masu zafi
Samu kari