Latest
Har wa yau, ya yi aiki a matsayin shugaban kotun sauraron karar zabe a jihar Akwa Ibom a 2007 sai kuma shugaban kotun sauraron karar zabe na jihar Rivers a 2008
Gwamnan da tawagarsa sun je gidan iyalan marigayi Sanata Ajimobi da ke jihar Legas domin mika gaisuwarsu, inda a nan ne mai yankan kauna ta katse masa hanzari.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa ya yi matukar farin ciki da babbar jam’iyyar adawa ta All Progressives Congress (APC) ta tsinci kanta a rikici
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya yi magana kan rahotannin da ke yaduwa na cewa an bai wa sanatoci gurabe a aikin N-Power da ake shirin daukan matasa.
Jami'an yan sanda sun mamaye gidan marigayi tsohon gwamnan jihar Oyo, Abiola Ajimobi bayan gwamnatin Oyo ta ki aminta da inda iyalansa suka zaba don birne shi.
Shugaban rundunar sojin Najeriya, Tukur Buratai ya jadadda cewa za su ci gaba da tsayin daka wurin yakar rashin tsaro a kasar nan har sai sun ga bayan hakan.
Kamar yadda addinin Musulunci ya shar'anta, ya kamata tuni an binne tsohon gwamnan nan da nan ko kuma washegari bayan rasuwarsa sakamakon kwanan keso da ya yi.
Yan ta’addan Boko Haram sun kai harin bazata a kan motar sojojin Najeriya da ke yi wa matafiya rakiya daga Maiduguri zuwa garin Damboa, sun kashe sojoji tara.
Jama'a da ke samun mafaka a sansanin yan gudun hijira da ke Faskari a jihar Katsina sun sha kuka a lokacin da Masari da wasu manyan gwamnati suka ziyarce su.
Masu zafi
Samu kari