Latest
Mun gano cewa mutane kusan 360, 000 su ke rububi a kowace awa guda a Najeriya su na neman aikin N-Power. Hajiya Sadiya Umar Farouq ta bayyana wannan a Twitter.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 490 da suka fito daga jihohin Najeriya
uwargidar marigayi tsohon gwamnan jihar Oyo, Florence Ajimobi, ta yi musayar kalamai tare da mataimakin gwamnan jihar Oyo, Rauf Olaniyan, kan mutuwar mijinta.
Kwamitin shugaban kasa mai yaki da cutar korona PTF, shi ne ya ya sabunta matakan kariya da suka kunshi sabbin sharuɗa da za a kiyaye a masallatai da majami'u.
A yanzu kusan watanni hudu kenan bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 35 na kasar da kuma Abuja.
Wike yayi wannan bayani ne yayin wata tattaunawa da yayi da manema labarai na Gidan Talabijin din Arise a ranar Lahadi kamar yadda jaridar The Punch ta wallafi.
Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito cewa gawar marigayin tana nan a asibitin Saint Gerald da ke Kaduna kuma har yanzu ba a bawa iyalansa gawar ba don yin janaiza.
Dakarun sojojin Najeriya a Operation Hadarin Daji karkashin Operation Accord sunyi gagarumin nasara a kan yan taáddan a jihohin Zamfara, Katsina da Sokoto.
FBI cikin wani sako da ta wallafa kan shafinta na Twitter a ranar Asabar 27 ga watan Yuni, ta bayyana sunaye da hotunan mutum shidan da ta ke nema ruwa a jallo.
Masu zafi
Samu kari