Latest
Kamar yadda addinin Musulunci ya shar'anta, ya kamata tuni an binne tsohon gwamnan nan da nan ko kuma washegari bayan rasuwarsa sakamakon kwanan keso da ya yi.
Yan ta’addan Boko Haram sun kai harin bazata a kan motar sojojin Najeriya da ke yi wa matafiya rakiya daga Maiduguri zuwa garin Damboa, sun kashe sojoji tara.
Jama'a da ke samun mafaka a sansanin yan gudun hijira da ke Faskari a jihar Katsina sun sha kuka a lokacin da Masari da wasu manyan gwamnati suka ziyarce su.
Kamfanin man Najeriya wato NNPC ta sanar da samu da kuma kokarin da ake na fitar da man fetur da iskar gas a kananan hukumomin Wase da Kanam na jihar Filato.
Babban mai bai wa shugaban kasa shawara a kan yada labarai, Garba Shehu, ya ce Manjo Janar Muhammadu Buhari da jigon jam'iyyar APC, Bola Tinubu, na nan tare.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya bayyana cewa da ya sani da tun kafin yanzu ya sauya sheka jam'iyyar PDP maimakon zaman azabar da yayi a jam'iyyar APC.
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Kasa wato (NCDC) ta bayyana cewa cutar Coronavirus (COVID-19) ta sake harbin sabbin mutane 779 a fadin Najeriya yau Asabar
Yan bindiga sun sake hallaka akalla mutane 12 a wani sabon harin da suka kai kauyen Unguwar Yabo, dake karamar hukumar Tsafe dake jihar Zamfara, Rahoton Punch
An gudanar da daurin auren Ustaz Salim Ja'afar, dan gidan marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Kano, ranar Asabar, 27 ga watan Yuni, 2020, a birnin tarayya.
Masu zafi
Samu kari