Latest
Biyo bayan sanarwan da iyalan margayi Abiola Ajimobi, suka yi na cewa za a yi jana'izar mamaci ranar Lahadi, 28 ga Yuni, Musulamai sun gargadi iyalan matuka.
Wasu mutane dauke da makamai da ake kyautata zaton yan bindiga ne a ranar Alhamis sun kai hari rugar Fulani sun kashe makiyaya biyu kuma suka sace shanu 103.
Manjo Enenche, ya ce wannan na cikin hare haren da Dakarun Sojin Saman na ATF suka rika kaiwa karkashin atisayen Operation Lafiya Dole da Operation Long Reach.
A shekarar 1972 an dauki shi aiki a Hukumar Kwastam a matsayin Asst. Preventive Supt. kuma ya cigaba da aiki har ya kai matsayin mataimakin kwantrola Janar.
Da alamun zaman lafiya ya dawo jam'iyyar APC daga karshe yayinda yan kwamitin majalisar gudanarwar da aka rusa ranar Alhamis sun fasa shigar da kara kotu..
Ta ce mijinta da su ka yi shekara 7 da aure ya kira ta a waya a ranar 28 ga watan Mayu inda ya ce Favour Bello wacce ke zaune tare da ita za ta tafi Bayelsa.
Kimanin kwana daya bayan fitittikar kwamitin gudanarwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), an tuge hotunan Adams Oshiomole daga allon gaban sakatariyar.
Jana'izar Ajimobi za a yi ta ne a tsakanin iyalansa, iyalan marigayi tsohon gwamnan jihar Oyo suka sanar kamar yadda dokokin dakile yaduwar cutar coronavirus.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 684 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari