Latest
Wani bangare na sayar da kayan gine-gine dake kasuwar Dei-Dei da ke Abuja ta kama da mummumar gobara. Bangaren, wanda aka fi sani da "Sabuwar Kasuwa" a Abuja.
Ministan ya bukaci mabarnatan su gaggauta dawo da kayan da suka kwashe a yayin da yake sanar da cewa an baza jami'an tsaro domin kare sauran manyan shaguna da
Matasa sun dora daga inda suka tsaya a ranar Lahadi, inda suka ci gaba da nemo rumbunan da aka boye kayan tallafin COVID-19 a babbar birnin tarayya, Abuja.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki iyaye da su koro yaransu da duk wasu kayan alatu da suka koma dashi gidda, wanda sun san bazasu iya siya dakansu ba.
Cikin gaggawa gwamnonin jihohi 36 dake Najeriya da babban birnin tarayya Abuja sun fara rarraba kayan abincin tallafin COVID-19, ba tare da jiran umarnin FG ba.
Wasu bata gari sun kai hari ofishin yan sanda da ke Mokola a garin Ibadan, sun yi yunkurin cinnawa ofishin wuta amma matasan yankin sun yi nasarar hana su.
Manyan kwamandojin rundunar sojin Najeriya, janarori da shugaban rundunar, Tukur Buratai, na cikin wata ganawa a hedkwatar tsaro kan halin da kasar ke ciki.
Daruruwan matasa a ranar Lahadi, 25 ga watan Oktoba, sun kai farmaki rukunin masana’antu da ke yankin Idu a birnin Abuja, tare da yashe rumbunan kamfanonin.
Da alama dai Paul Pogba ba zai kara bugawa kasarsa Faransa kwallo ba. Kalaman shugaban kasar Faransa na cin kashi su ka sa ‘Dan wasa Pogba ya ajiye kwallo.
Masu zafi
Samu kari