Latest
Mazauna jihar Kogi da ke Arewacin Najeriya sun fasa ma'adanar kayan tallafin COVID-19 da aka bai wa jihar. Kamar kowacce jihar, sun kwashi iyakar kayan tas.
Ma’aikatar sadarwa ta ce ta na aikin ganin kamfanoni sun sake rage kudin hawa shafukan yanar gizo. Duk da haka Najeriya ta na cikin kasashe masu arahar ‘Data’
Rundunar Operation Safe Haven (OPSH) da ke kula da tsaro a jihar Filato ta cafke 'yan daba 30 da ake zargi da hannu cikin hari tare da sace kayayyakin gidan.
Shugaban Majalisa ya ce Gwamnan Legas ya fada masa ana bukatar N1tr wajen sake gina Jihar Legas saboda rikicin #EndSARS da ya jawo masu asarar dukiya mai yawa.
Babban Jigon APC na kasa, Bola Tinubu ya ce shi ya mallaki The Nation da TVC kuma ya na da labarin za a kai wa The Nation da TVC hari kwanaki amma ya hakura.
Wasu Mutanen Jihar Bauchi sun je wawurar kayan tallafin COVID-19, sun sha kunya. Gwamna Bala Mohammed ya ce tuni ya kafa kwamitin da ya raba kayan ga mabukata.
A jiya aka ji cewa Fafaroma Francis ya ce ayi wa Najeriya addu’ar neman zaman lafiya. Fafaroma ya na neman a sa mutanen kasar a addu’a kan halin da ake ciki.
Masu garkuwa da mutanen sun kashe Kanal Onifade bayan karbar kudin fansa har Naira miliyan goma. Hanyar Abuja zuwa Kaduna ta yi kaurin suna wajen sace mutane t
An kama ne sakamakon kama su da makamai da suka hada da adduna da wukake da gorori da bindugu da kuma fasa shagunan mutane da diban kayayyakin da ba nasu ba.
Masu zafi
Samu kari