Latest
Hukumar yan sanda a jihar Lagos ranar Juma'a, ta yi gargadin cewa kone-konen ofishohin yan sandan da ake yi zai haifar da koma baya ga al'ummar jihar da kuma.
Jagoran APC ya kare Buhari, ya dura kan Gwamnan Benuwai, wanda ya ce babu aikin da ya ke yi. Gwamna ya na goyon bayan a cigaba da zanga-zangar #EndSARS a kasa.
Sultan Abubakar Sa’ad ya fito ya yi kira da babban murya ga Buhari, Sojoji da mutanen kasa. Sarkin Musulmi ya ce Shugaban kasa Buhari ya yi amfani da dattaku.
Hukumar INEC ta ce zaben Bayelsa, Legas da sauransu duk ba yanzu ba. Hukumar ta shiya cewa za ayi zaben cike guraben kujerun majalisa a karshen watan Oktoba.
Mun kawo batutuwan da jawabin Shugaban kasa ya yi ya kunsa. Za a ji gwamnati ta yi alkawarin kare ran al’ummar duk 'Yan Najeriya da kara albashin jami’an tsaro.
Za ku ji yadda zaman karshe na Malaman Jami’a da Gwamnati ta kaya. An yarda za a kammala biyan duk wasu kudin ASUU ke bi daga Mayun 2021 zuwa Fubrairun 2022.
Jam'iyyar PDP, ta shigar da ƙarar shugaban majalisar wakilai, Honarabul Femi Gbajabiamila, tar da Honarabul Ephraim Nwuzi, ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar tar
Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa kokarin yaƙar talauci zahiri da badini. Buhari ya bayyana hakan a jawabin kai tsaye da ya yi wa 'yan kasa ranar Alhamis.
Darektan sashen watsa labarai na rundunar tsaro, Manjo Janar John Enenche, ne ya bayyana hakan ranar Alhamis a Abuja lokacin da yake gabatar da bayanan mako a
Masu zafi
Samu kari