Latest

An sace ma'aikacin jami'ar FUD a Kano
Breaking
An sace ma'aikacin jami'ar FUD a Kano
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

An sace ma'aikacin jami'ar Gwamnatin Tarayya ta Dutse (FUD), jihar Jigawa mai suna Shehu Abdulhamid a jihar Kano. Mai magana da yawun jami'ar, Abdullahi Bello y