Latest
A jawabin da yayi a daren Alhamis, ya ce ya dakatad da zanga-zanga ne saboda yadda rajin #EndSARS ya canza zani a fadin tarayya, kuma yan baranda sun kwace abin
Ministan Abuja, Muhammadu Bello, a ranar Alhamis, ya bayyanar da yadda suka tsara wata kwamiti da za ta tabbatar da biyan ababen hawa da kuma sauran abubuwan.
Kungiyar gwamnonin Arewacin Najeriya ta bayyana bacin ranta kan wasu bata gari da yan siyasa da suka lashi takobin durkusar da kasar nan da kuma kokarin juyi.
Babbar hedikwatar tsaro ta Najeriya tayi magana akan zargin harbin wasu daga cikin masu zanga zangar #ENDSARS a Lekki da sojoji sukayi. PM News ta ruwaito cewa
Bayan mutane sun jima suna jiran martanin da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bayar akan zanga-zangar EndSARS, da yammacin Alhamis, 22 ga watan Oktoba yayi.
A yayinda ake ci gaba da samun tashe tashen hankula a kasar, zuwa yanzu dai bata gari sun kai hare hare a wasu gidajen yari biyar a jihohi daban daban a kasar.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce wasu 'yan Najeriya suna zaton ragwanci ne gaggawar da gwamnati ta yi na soke rundunar 'yan sanda ta musamman masu yaki da fashi d
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana sabon salon biyan albashin jami'an 'yan sanda, inda ya umarci hukumar albashi ta kasa da tayi gaggawar amsar canjin.
A jawabin da shugaban kasa yayi da daren Alhamis, wanda ya ja kunnen wadanda suka yi uwa da makarbiya a kan zanga-zangar ya ce lallai gwamnatin tarayya bazata.
Masu zafi
Samu kari