Latest
Masu ruwa da tsaki a jihar Neja sun zargi shugaba Muhammadu Buhari da yaudaransu duk da dubunnan kuri'un da al'ummar jihar suka bashi a zaben 2015 da 2019.
A ranar Talata, 3 ga watan Nuwamba miliyoyin 'yan Amurka za su fita don zaben shugaban da zai mulke su daga 2020 zuwa 2024 kamar yadda demokradiyya ya gada..
Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya umarci 'yan sanda su tarwatsa duk wani mai zanga zangar da yayi kokarin taba zaman lafiyar jihar a cewar rahoton The Punch.
Legit.ng Hausa ta wallafa rahoton cewa rundunar 'yan sanda Najeriya da ke kowacce jiha na cigaba da sanar da kama matasan da ake zargi da fakewa da zanga-zangar
Zakewar Aisha Yesufu yayin zanga-zangar ENDSARS ya jawo mata shan suka da caccaka a wurin shugabannin siyasa, musammam masu rike da mukamai, da wasu daga cikin
Alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa ta kasa (NCDC), na ranar Juma'a 30 ga watan Oktoban 2020 sun bayyan cewa sabbin mutum 170 sun harbu da cutar.
A wata takarda ta ranar Juma'a, Bisi Kazeem, Kakakin hukumar FRSC yace shugaban hukumar, Boboye Oyeyemi, ya bayar da umarni, inda yace jami'an FRSC su cigaba.
A watan Maris ne shugaba Buhari ya saka dokar kulle a wasu Jihohi da suka haɗa da Legas, Ogun, da kuma birnin tarayya, Abuja, domin daƙile yaɗuwar annobar cutar
An cigaba da zanga-zanga, ranar Juma'a, a wasu ƙasashen Musulmi don nuna fushi kan kalaman shugaban Faransa da batanci ga Annabi Muhammad. (SAW). An cigaba da z
Masu zafi
Samu kari