Latest
Sifeta janar, na 'yan sanda, Muhammad Adamu, yace kafafen sada zumuntar zamani sune makaman da suka assasa rikicin EndSARS a jihohin Najeriya, The Nation ta ce.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Democrat, Joe Biden ya sha alwashin warware matakin da Shugaba Donald Trump na ficewa daga Paris Accord. Amurka ce ƙasa t
A ranar Laraba, tsohon shugaban kasa, Chief Olusegun Obasanjo, ya bayyana dalilin da yasa ya goyi bayan takarar Alhaji Shehu Musa Yar'Adua akan na Chief Falae.
Wani Alkalin kotun jihar Georgia ya yi watsi da karar kwamitin yakin neman zaben shugaban kasar Amurka, Donald Trump. ya shigar kan kuri'un da aka kada ta akwat
A ranar Alhamis, APC ta fara amsar kayan rijistar masu shiga jam'iyya a fadin Najeriya.Yayin da shugaban kwamitin rikon kwarya na APC da kwamitin tsara harkoki.
Wani mutumin jihar Kebbi mai suna Dahiru Buba, wanda yayi tattaki domin murnar nasarar da shugaba Muhammadu Buhari yayi a zaben 2015 yana fama da ciwon kafa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace shugaban ma'aikatansa, Farfesa Ibrahim Gambari, zai jagoranci manyan ma'aikatan gwamnati zuwa wurare daban-daban a kasa.
Ganin a halin yanzu ana kokarin zaben shugaban kasar Amurka, mun kawo maku yadda mulkin Joe Biden zai sha ban-ban da Gwamnatin Shugaban kasa Donald J. Trump.
Shugaban kasa ya ce kowa ya kwantar da hankalinsa, don yanzu haka yana fafutukar ganin cewa 'yan Najeriya sun biya kudin wutar da suka sha kawai, babu biya.
Masu zafi
Samu kari