Latest
Bayan sun tarwatsa wani bangare na ofishin 'yan sandan, 'yan bindigar, wadanda ake zargin 'yan fashi ne, sun samu damar shiga ofishin tare da yashe ma'adanar ma
Tsohon Sifeto Janar na yan sanda, Solomon Arase, ya ce sama da yan sanda 200 ,000 ake baiwa manyan yan siyasa maimakon tsaron al'ummar Najeriya milyan 200.
Wata tsohuwar 'yar wasar kwaikwayo a masana'antar Kannywood, Farida Jala, ya bayyana cewa dakatad da Rahama Sadau da kungiyar yan wasan MOPPAN tayi ba zai canza
Mataimakiyar babban sakataren majalisar dinkin duniya, Amina Mohammed, ta kalubalanci mata da su karbi mulki daga hannun Shugaban kasa Muhammadu Buhari a 2023.
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu a ranar Talata ya sanar da niyyansa na soke dokar biyan fansho na 2007 da ke bada damar biyan tsaffin gwamnoni da mataim
Ahmed zai yi aiki a matsayin Shugaban rikon kwarya har zuwa lokacin da Majalisar dattawa za ta tabbatar da sake nada Farfesa Yakubu a matsayin shugaban INEC.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa yan Najeriya shida da aka yanke wa hukuncin ta’addanci a kasar Dubai na iya daukaka kara a kotun kolin kasar idan suka so.
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Allah ya yiwa Dan Iyan Zazzau, Alhaji Yusuf Ladan, cikawa da safiyar Talata, 10 ga watan nuwamba, 2020 a gidansa dakeKaduna
Ƴan bindiga sun afka wa tawagar gwamnatin jihar Zamfara a hanyarsu ta dawowa daga Jihar Katsina. Tawagar ta tafi Katsina ne don mika wa gwamnatin Jihar mata da
Masu zafi
Samu kari