Latest
Dururuwan mutanen da suke zaune sansanin yan gudun hijira sun rufe babban titin Makurdi zuwa Lafia kan mutuwar wasu mutane 10 da ake ce makiyaya ne suka kashe a
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari na fama da wani irin mawuyacin hali da ya shafi matsalolin tsaro a kasar.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai na ci gaba da yin watsi da batun tattaunawa da yan bindiga a jiharsa domin ceto daliban makarantar da aka sace.
Jam'iyya mai mulkin ƙasar nan, APC, tace yan Najeriya su ƙara hakuri, nan da wani lokaci kaɗan shugaba Buhari da gwamnatinsa zasu magance matsalar tsaro a ƙasa.
Wata ma'aikaciyar lafiya a jihar Nasarawa, ta bayyana irin matsanancin halin da ta tsinci kanta tun da akai mata allurar rigakafin Astraeneca a watan Maris.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tura wakilai ta'aziyya ga iyayen ɗaliban jami'ar Greenfield da yan bindiga suka kashe, ta ƙara jaddada cewa ba sulhu da yan bindiga.
Kamar yadda rahotanni suka bayyana, 'yan Boko Haram sun kai farmaki karamar hukumar Gwoza dake jihar Borno a ranar Litinin da dare. Kamar yadda jama'a da dama.
Gwamnatin tarayya za ta yi wani abu a kan albashin masu rike da mukaman ‘Yan siyasa. RMAFC za ta iya yin kari ko ta yi ragin albashi idan ta kammala nazarinta.
An yi jana'izar uwargidan marigayi Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero, Hajiya Maryam Ado Bayero wacce aka fi san da Mai Babban Daki.Hajiya Maryam ita ce mahaifiya.
Masu zafi
Samu kari