Latest
Bankin Duniya ya tabbatar da cewa sauye-sauyen tattalin arzikin Najeriya da Shugaba Tinubu ya yi sun zama abin misali domin a tattaunawa a kansu a matakin duniya.
Wani matashi ɗan Ghana, Edward, ya bar aikin dan sanda ya koma Birtaniya, yana fuskantar ƙalubale a rayuwa da tsadar haya, yana ba da shawara ga matasa.
A labarin nan, za a ji cewa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya sanar da cewa nauyi ne ya rataya a wuyansa ya ankarar da shugabannin siyasa nauyin da ke kansu.
Binciken OCCRP ya bankaɗo yadda Nzube Ikeji ya damfari wata 'yar Romania $2.5m; ya yi ikirarin shi Yariman Dubai ne. An bankado yadda soyayyar intanet ta janyo zamba
Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi magana kan makomar ya'ya mata a Najeriya da Afrika. Ya yi suka ga maza masu dukan mata da auren wuri ga mata a Najeriya.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya yi magana kan karfin da jam'iyyun adawa suke da shi. Ya bayyana bambancin ADC da jam'iyyar APC.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Dattawa ta fara yunkurin kara kason kudi da za a rika ba wa gwamnatin tarayya daga asusun tarayyar kasar saboda wasu dalilai.
Yaran Bello Turji da suka kama dan bindiga Abdu Lankai da ke jagorantar sulhu a Katsina. Ya yi jawabi wa daruruwan mutane a karamar hukumar Jibia bayan an sako shi.
Hukumar INEC ta kammala jadawalin zaɓen 2027; Farfesa Joash Amupitan ya tabbatar da shirye-shiryen hukumar duk da jinkirin gyaran dokar zaɓe a majalisar tarayya.
Masu zafi
Samu kari