Latest
Shugaban APC, Nentawe Yilwatda, ya ce rikicin siyasa tsakanin Wike da Fubara ba ya cikin hurumin jam'iyyar APC, ya jaddada hanyoyin warware matsaloli cikin gida.
Gwamnatin Amurka ta sanar da cewa sojojinta da ke Gabas ta Tsakiya sun harbo wani jirgin leken asirin Iran a kusa da teku. Iran ta ce jirgin ya gama aikinsa.
Iyalan Hausawa 16 da aka kashe a Edo suna cikin kunci har yanzu, suna korafi kan rashin taimako daga gwamnatin, yayin da aka shirya zanga-zanga a Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce duk da ana jin jiki a kan manufofinsa, ba za a janye su na saboda suna haifar da ɗa mai ido.
'Yan bindiga sun kashe mutum 50 a Katsina da Kwara; mutum 20 sun mutu a Faskari, 10 kuma a Kaiama. An kona gidaje da motoci a hare-haren da aka kai makon nan.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya je gidan Sanata Henry Seriake Dickson a Abuja bayan rasuwa da jana'izar mataimakin gwamnan jihar Bayelsa, Dr Lawrence Ewhrudjakpo.
Tsohon shugaban kwamitin gyaran fansho, Dr Abdulrasheed Maina, ya faɗi a Abuja sakamakon raunin da ya samu. Ana ci gaba da ba shi kulawa a asibiti.
'Yan bindiga kusan 200 sun kashe mutum fiye da 35 a Woro, Jihar Kwara; sun kona fadar Sarki da shaguna yayin da har yanzu ba a san inda basaraken yake ba.
Kwamandan sojojin Amurka na AFRICOM, Janar Dagvin Anderson ya ayyana Najeriya a matsayin babbar abokiyar yaki da 'yan ta'addan ISIS da Al-Qaeda a wani taro.
Masu zafi
Samu kari