Latest
Wasu 'yan bindiga sun afkawa wani gari a Kaduna inda suka yi awon gaba da mata har uku tare da yin awon gaba da wasu da dama a garin Birnin Yero dake Kaduna.
Malaman Kwalejijin Kimiyya da Fasaha karkashin kungiyarsu ta ASUP sun janye yajin aikin da suka kwashe kwanaki 65 suna yi. Sakataren kungiyar ASUP na kasar, Abd
Jami'an tsaro dake ofishin hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) sun yi wa shugaban kungiyar lauyoyi ta Najeriya duka.
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace malama a makarantar sakandare a gwamnati da ke Kuje, babban birnin tarayya, Abuja, Daily Trust ta ruwaito.
Kwamishinan tsaro na jihar Kaduna, Samuel Aruwan, yace bai samu bayani daga hukumomin tsaro ba dangane da kama yan bindigan da suka sace ɗaliban Greenfield.
Gwamnatin tarayya ta ce kamfanin Twitter, ya garzaya domin neman sasanci da gwamnatin Najeriya. Ministan yada labarai da al'adu, Lai Mohammed ya sanar da hakan.
Timipre Sylva ya ce zancen da ake yi fada a kan rikon NDDC karyar banza ce, ya ce ‘yan ta-ki-zama suka kirkiri labarin rikicinsa da Sanata Godswill Akpabio.
Kungiyar kare hakkin al’ummar Musulmi (MURIC) ta bayyana cewa babu wani dan takara mabiyin addinin Kirista daga yankin Kudu maso Yamma da zai lashe zaben Shugab
Jama'a kala-kala ne, waus na matukar kaunar kayan kyale-kyale, wasu wasanni suka fi so ko kuma girke-girke, amma ga Balarabe, motoci masu tsari da kyau yafi so.
Masu zafi
Samu kari