Latest
Daliban makarantar GSC Kagara sun bayyana ririn wahala da zunzurun azaba da suka sha a hannun 'yan bindiga. Sun ce wake da duka kadai suka ci a dajin da suke.
Wasu yan bindiga sun sake kai farmaki garuruwan Yakira, Gugu da Karaku duk a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja inda suka kashe mutane uku tare da sace wasu.
Wata majiya ta bayyana cewa sakin wasu 'yan bindiga aka yi kafin su sako dalibai da malaman GSC Kagara dake jihar Neja. Gwamnati duk da haka ta karyata batun.
"Waɗannan mutane da ake zargi mun kama su ne a layin Nelson Mandela a Calabar da kuma Ekpenyong Ekpo na ƙaramar hukumar Akpabuyo ta Cross River da ke ɗauke da
Hukumar tsaron farin kaya watau DSS ta tabbatar da cewa ita ta garkame Salihu Tanko-Yakasai (Dawisu) tsohon hadimin gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje.
Gwamnan jihar Neja ya tabbatarwa manema labarai cewa, gwammnatinsa bata biya ko kobo ba a matsayin kudin fansa dan a saki dalibai da malamansu na GSC Kagara.
Dangote, BUA, Tiamin Rice sun sanar da niyyarsu ta ɗaukar ɗalibai 370 da suka ci gajiyar tallafin karatu na ƙasar waje wanda tsohon gwamnan Kano, Rabi'u Musa.
"A filin daga, abubuwa da yawa na faruwa, sai dai ƴan Najeriya ba sa godewa. Sau uku ana kai min hari, a inda sai dai mu shige daji da ni da yarana, sannna mu
Domin samun nasaran ceto dalibai mata 317 da aka sace ranar Juma'a, gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya nemi taimakon tubabbun dan bindiga Auwalu Daudawa
Masu zafi
Samu kari