Latest
Wasu yan bindiga Sun sake kai hari ƙauyen Tsatskiya dake ƙaramar hukumar Safana, jihar Katsina. Sun samu nasarar kashe mutum 11 tare da jikkata mutane uku.
Wasu 'yan bindiga sun hallaka mutane sama da 11 a wani yankin jihar Katsina. An ruwaito cewa, sun kuma jikkata mutane 3 a yayin harin da suka yi ta harbe-harbe.
Kungiyar ASUU ta bayyana irin tulin kudin ta da su ke hannun Gwamnatin Tarayya. Mu na bin Gwamnatin Buhari bashin albashi har yau inji shugaban ASUU na kasa.
Jihar Katsina ta tattara wasu mabarata da suka tare a filin wata makaranta a jihar. Sun ce suna neman abinci ne, don haka gwamnati ta basu tallafin buhun hatsi.
Kungiyar Matasan APC ta kai kukan matsalar rashin tsaro gaban Allah a Kebbi. Mataimakin Gwamnan Kebbi ya ce dole sai a komawa Allah kafin a samu zaman lafiya.
Majalisar mashawarta ta fadawa Shugaban kasa Buhari ya janye tallafin man fetur. Kenan dai ya rage ga shugaba Muhammadu Buhari ya duba wadannan shawarwari.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanar da haramta kai masa gaisuwar sallah daga shugabannin addinai, yankuna da na siyasa kuma yace a fadarsa ta Aso Rock.
A kalla mutum 15 ne suka rasa rayukansu a kauyen Koya dake karamar hukumar Minjibir ta jihar Kano bayan zargin barkewar cutar amai da gudawa a yankin dake Kano.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta bankaɗo wadu gurɓatattun mutane dake safarar miyagun ƙwayoyi a yanar gizo, ta damke mutum biyar a Abuja.
Masu zafi
Samu kari