Latest
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da samamen da ta kai ga kame wasu da ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne a jihar Kano a ranar Asabar, 8 ga watan Mayu.
Rahoto ya bayyana yadda wasu matasa ke shan muggan kwayoyi da nufin rage radadin yunwa a watan Ramadana. Malamai sun yi Allah wadai da halayyarsu na shan kwaya.
Jami'an soji a jihar Kano, sun kama wasu mutane 10 a Hotoro dake cikin ƙwaryar Birnin Kano, waɗanda ake zargin mayaƙan ƙungiyar Boko Haram ne ranar Asabar.
Wata fusataciyyar mata yar kabilar Ashanti ta sanya maciji mai rai a cikin akwatin gawar mijinta domin ya yi maganin duk wanda ke da hannu a cikin mutuwarsa.
Hatsarin jirgin ruwa ya yi sanadiyyar rasa rayukan wasu mutane 15 tare da samun wasu da suka jikkata sakamakon nutsewa a wani yankin jihar Neja a Najeriya.
Gwwamnatin Kaduna ta ce gwamnan jihar, Mallam Nasir el-rufai bai bayyana Buhari a matsayin wanda ba shi da karfin tunani da lafiyar iya jagorantar Najeriya ba.
Kwamnaki kadan baya sace wasu daliban jami'ar jiha ta Abia, an samu nasarar kubutar da dalibar da ta ke hannunsu. Gwamnati ta kuma ce za ta dauki matakin akai.
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar cafke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a jihar Benue. An gano sun hallaka wata mata kafin su koma jihar Osun.
An sako shugaban kungiyar Miyetti Allah da ake zargin an sace a ranar Talatan makon da ya gabata. Ya bayyana cewa, ba 'yan bindiga ne suka sace shi ba, wasu ne.
Masu zafi
Samu kari