Latest
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta bayyana cewa ta samu nasarar kuɓutar da mutane 30 cikin 40 da 'yan bindiga suka sace a wurin tahajjud a jihar Katsina.
Sakamakon zargin badakalar wasu kudade da ake yi kuma ya kai ga an dakatar da manajan daraktan hukumar kula da hanyoyin shige da fice na ruwan kasar nan (NPA).
Masarautar Kano ta ce za ta yi hawan gargajiya na sallah da ta sa saba yi domin shagalin bikin murnar karamar sallah a jihar. Wannan ne zai zama hawan daba na.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa babban Malamin addinin Musulunci ne mazaunin jihar Kano wanda ya fi shahara wajen bayani kan mas'alolin rayuwa da zamantakewa.
Da alamu wani matashi ya samu farar fatar da zai wuf da ita. Hotunan matashi tare da budurwarsa farar fata sun jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta. Masoya.
Wata wuta data kama babbar cocin RCCG da sanyin safiyar ranar Lahadi a jihar Lagos tayi sanadiyyar salwantar kayayyakin dake cikin cocin da suka kai na miliyoyi
Fadar shugaban kasa ta fidda wani bidiyo da ke nuna shugaba Buhari na rera wakar Bob Marley don a nishadantar da 'yan Najeriya. Bidiyon ya fito daga mai bashi s
Wasu yan bindiga ba'a gane ko su waye ba sun ƙona ofishin jami'an tsaron sa kai Vigilanti tare da motar su, kuma suka hallaka mutane biyar a jihar Anambra.
Sheikh Mahi Ibrahim Inyass ya tabbatar da nadin tsohon sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi a matsayin Khalifan darikar Tijjaniya ta Najeriya. An yi nadin a Senegal
Masu zafi
Samu kari