Latest
‘Yan adawa a Majalisar wakilai sun bukaci ayi cikakken bincike a kan Hukumar NPA. Ndudi Elumelu ya ce dakatarwar da aka yi wa Hadiza Bala Usman ya yi kadan.
Gwamnatin jihar Kano a ranar Litinin ta tabbatar da cewa mutane shida sun mutu sakamakon wata bakuwar cuta a karamar hukumar Minjibir a jihar, Vangaurd ta ruwai
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta sake dawo da dokar takaita fita a dukkan kasar daga 12 na dare zuwa 4 na asuba domin dakile yaduwar annobar korona wato COVID-19.
Mai magana da yawun kungiyar dattijan Arewa (NEF), Hakeem Baba-Ahmed, ya bukaci majalisa da ta tsige shugaba Muhammadu Buhari idan ba zai iya samar da tsaro ga
Gwamnatin tarayya ta bayyana Laraba, 12 da Alhamis 13 ga watan Mayun 2021 a matsayin hutun sallah karama mai zuwa. Ministan cikin gida, Ogebni Rauf Aregbesola.
Wasu yan bindiga sun sake cinna wuta a ofishin hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) dake ƙaramar hukumar Ohafia a jihar Abia, dukkan kayan zaɓen dake ciki sun ƙone.
Rajistara kuma shugaban hukumar shirya jarrabawa na NABTEB, Farfesa Ifeoma Isiugo-Abanihe ta sanar da cewa sakamakon jarrabawar da aka rubuta a watannin Nuwamba
Jami'an hukumar tsaro ta Civil Defence reshen jihar Sokoto ta ce ta kama wani da ake zargi ya kware wurin fyade da cin zarafin yara a jihar kamar yadda Daily Tr
Usman Baba, sifeta janar na 'yan sandan Najeriya, ya ce jami'an tsaro na aiki tukuru wurin tabbatar da cewa sun shawo kan matsalar tsaron kasar nan, The Cable.
Masu zafi
Samu kari