Latest
Gwamnatin Buhari ta bayyana jimamin ta ga iyayen yaran da aka sace a jami'ar Greenfield dake jihar Kaduna, ta bayyana cewa, tana kan kokarin kubutar da daliban.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yi ikirarin cewa tsofaffin shugabannin kasar nan, Umaru Musa Yar'Adua da Goodluck Jonathan sun nuna masa tsangwama sabo
Marasa rinjaye a majalisar dokokin tarayya a ranar Talata, sun yi gargadin yin amfani da karfinsu wajen fito-na-fito da shugaba Muhammadu Buhari idan ya cigaba.
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar kame wasu mutane 12 da ake zargin su suka sace wasu jami'an hukumar kiyaye haddura ta kasa su 26 a jihar Nassarawa a bara.
Gwamnatin jihar tace dakarun sojin Najeriya sun halaka wata kungiyar 'yan bindiga dake jihar.Samuel Aruwan, kwamishinan tsaron cikin gida na jihar, wanda ya ba.
Kungiyar Dattawan Arewa ta bukaci fadar shugaba Buhari da ta bayyana sunayen wadanda da ke kitsa kifar da gwamnatin APC ta hanyar da ba ta dace da demikradiyya
Hon. Aminu Sani Jaji ba ya goyon bayan tsarin kama-kama a siyasa. Sani Jaji ya ce a 2023, duk wanda ya iya allonsa ya wanke kurum, ba tare da duba yanki ba.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Legas, Hakeem Odumosu, a ranar Talata ya bada umarnin damke wasu shugabannin kungiyoyi 13 dake yankin Gangare dake Mile 12 a Ketu.
Bayan fadar shugaban kasa ta ce wasu ‘yan kasar na makarkashiyar kwace mulki, Primate Ayodele ya ce Allah ya bayyana masa cewa hakan ba zai cimma nasara ba.
Masu zafi
Samu kari