Latest
Wasu yan bindiga sun sake cinna wuta a ofishin hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) dake ƙaramar hukumar Ohafia a jihar Abia, dukkan kayan zaɓen dake ciki sun ƙone.
Rajistara kuma shugaban hukumar shirya jarrabawa na NABTEB, Farfesa Ifeoma Isiugo-Abanihe ta sanar da cewa sakamakon jarrabawar da aka rubuta a watannin Nuwamba
Jami'an hukumar tsaro ta Civil Defence reshen jihar Sokoto ta ce ta kama wani da ake zargi ya kware wurin fyade da cin zarafin yara a jihar kamar yadda Daily Tr
Usman Baba, sifeta janar na 'yan sandan Najeriya, ya ce jami'an tsaro na aiki tukuru wurin tabbatar da cewa sun shawo kan matsalar tsaron kasar nan, The Cable.
Hukumar NASRDA Tayi hasashen cewa ba za'a ga jinjirin watan shawwal ba sai ranar Laraba 12 ga watan Mayu 2021, idan hakan ya tabbata za'ayi sallah Alhamis.
Hadiza Bala Usman,dakatacciyar manajan daraktan NPA ta musanta rahoton kafafen yada labarai na cewa ita kadai ke iya bada kwangila a hukumar yayin da mulkinta.
Wani mutum ya kusta wani wurin da aka casu da bindiga ya kashe mutum shida ciki har da budurwarsa kafin ya harbe kansa a Colorado, Amurka a cewar hukumomi, The
Janar Abdulsalam Abubakar ya bayyana cewa, shi bai da alaka da wasu 'yan ta'adda ta kowace fuska. Ya ce bai da alaka da batun jirgin da ke saukewa 'yan bindiga
Gwamnan jihar Ondo Zai ƙaddamar da buɗe masallacin da ya gina a cikin gidan gwamnatin jiharsa a ranar 4 ga watan Yuni. Yace yana alfahari da gwamnatinsa ta gina
Masu zafi
Samu kari