Latest
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdul-Kadir Mohammed ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta yi batan basira kan yadda za'a magance matsalar tattalin arzikin kasar.
Rikicin dake gudana tsakanin kasar Isra'ila da Falasdin ya tilastawa kamfanonin jiragen sama dakatad da zuwa kasar Yahudawan yayinda ake kira ga kasashen duniya
Shugaban Afenifere ya soki Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari. Cif Ayo Adebanjo ya ce hakurin ‘Yan Najeriya ne ya yi yawa sosai shiyasa yake mulki har yau.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya saki fursunoni 123 daga gidajen gyaran hali a fadin jihar kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Ganduje, wanda ya a
Rundunar yan sandan reshen jihar Imo ta ce ta kama wasu mutum biyu mambobin kungiyar wadanda suka kware wurin yi wa bankuna fshi a jihar da kewaye, The Punch ta
Al’ummar Fulani suna kuka game da yadda ‘Yan bindiga suka fitine su a jihar Kwara. Fulanin da ake zargi da satar mutane, sun ce suma ‘Yan bindiga sun dame su.
Sarkin Muri, Alhaji Abbas Njidda Tafida ya umurci mutanen masarautarsa su yi fito-na-fito da masu garkuwa da mutane da yan bindiga a maimakon su rika tserewa id
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Sallah, yau Alhamis ya bayyana cewa gwamnatinsa na namijin kokarin wajen magance matsalar tsaron da ta addabi Najeriya.
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya ce wajibi ne shugaba Muhammadu Buhari ya amsa bukatar gwamnonin kudu na cewa ya shirya taron gangami na kasa da kuma.
Masu zafi
Samu kari