Latest
Jami'in dan sanda a kano mai suna Sajan Kabiru Isah dake aiki da ofishin 'yan sanda na MTD ya mayar da N1,294,200 da ya tsinta a wurin wani hatsari da aka yi.
Akalla Falasdinawa 137 ne suka rasa rayukansu - ciki akwai kananan yara 36 - a hare-haren da Isra'ila ke kaiwa kuma kimanin mutum 1000 sun jigata suna jinya.
Akwai zargin cewa ran jarumi Lawan Ahmad yayin da ya zabgawa jaruma Hannatu Usman mari yayin da ake wurin daukar fim mai dogon zango mai suna 'Bugun Zuciya.'
Kasar Amurka ta bayyana damuwarta kan yadda kotuna a Najeriya ke cigaba da hukunci masu laifin batanci ga Annabi, ta hanyar jefasu kurkuku da yanke musu hukunci
Fadar shugaban kasa ta alanta cewa mutumin da hukumar yaki da rashawa ta ICPC ke yiwa zargin badakalar $65m ba surukin shugaba Buhari bane kamar yadda ake yadaw
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi, ya ce "dukkan 'yan Najeriya" ne suke bukatarsa da ya nemi kujerar shugabancin kasa a zaben 2023 mai zuwa,Thecable ta ruwaito.
'Yan bindigan da suka dade suna addabar yankuna daban-daban na kasar nan sun ce suna samun makamai ne daga jami'an hukumar tsaro ta farin kaya kuma su kan raba.
Mun kawo jawabin da Janar Joshua Dogonyaro ya yi lokacin da suka hambarar da Buhari. Janar Doganyaro tsohon soja ne wanda ya taba jagorantar rundunar ECOMOG.
Gwamnan jihar Filato, Simon Bako Lalong, yace tsohon shugaban ma'aikatan tsaro, janar Joshua Nimyel Dogonyaro, kafin rasuwar shi ya bashi shawara kan yadda za.
Masu zafi
Samu kari