Latest
Allah da girma yake! Allah ya tabbatar mana da cewa dukkan rai zai dandana mutuwa. A safiyar Alhamis, 6 ga watan Mayun 2021 ne jaruma Khadija Mahmud ta rasu.
Hon. Saheed Akinade-Fijabi ya na ganin babu wanda zai iya cewa komai a kan 2023. Tsohon dan majalisar ya bayyana cewa mutanen Najeriya ba su da tabbas a siyasa.
Kungiyar kwadago reshen jihar Kaduna ta zargi ana kitsa tarwatsa zanga-zangar lumana da take yi a Kaduna. Ta ce El-Rufai ya daina biyan mafi karancin albashi.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II yayi bayani a kan hotunansa da suka janyo cece-kuce inda wasu mutum biyu ke masa sujada. Tsohon basaraken, wanda cikin.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Goodluck Jonathan yace a yayin da yake mulki ya sha alwashin ba zai taba amfani da matsayinsa ba wurin ladabtar da jama'a ba ko.
'Yan bindiga sun kai farmaki fadar Kindred na Jor Fada, Terhile Atser dake Gboko. Sun lalata kadarorin miliyoyin naira yayin da suka kai harin a cikin ranaku.
Sheikh Gumi ya gana da daliban kwalejin Afaka ta jihar Kaduna a masallacin Sultan Bello dake jihar ta Kaduna. Ya bayyana yadda ya taimaka aka ceto daliban.
Kamfanin Rarraba wutar lantarki a Kaduna Ya katse duka layukan dake rarraba wutar lantarki a faɗin jihar bisa umarnin ƙungiyar ƙwadugo NLC na shiga yajin aiki.
Mutane su ka nuna suna so a nada sababbin Sarakuna a Kano. Gwamna Abdullahi Ganduje ya ce Malamai da sauran jama’an jihar Kano su ka roki a kara masarautu.
Masu zafi
Samu kari