Latest
Wani jigo a jam'iyyar APC ya bayyana yadda gwamnatin APC ta yi sanadiyyar ta'azzarar yunwa a fadin Najeriya. Ya ce yunwa ta fi Boko Haram illa a halin da ake ci
Gwanan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya ƙara jaddada matsayar ƙungiyar gwamnonin kudu cewa babu gudu babu ja da baya kan ƙudirin su na hana kiwo a yankin kudanci.
Jami'an tsaron haɗin guiwa a jihar Rivers, sun sami nasarar hallaka 'yan bindiga huɗu, tare da wata ma'aikaciyar jinya, wacce suka ɗakko ta diba lafiyarsu.
Isra'ila ta harba roka kan gidan jagoran Hamas inda ta ruguje gidan jagoran kaca-kaca. An bayyana cewa, harin ya hallaka mutane da ba a tantance adadinsu ba.
A wani hari da Isra'ila ta kai yankin Gaza, yayi sanadiyyar mutuwar wata mata da 'ya'yanta. An ceto jaririn matar cikin wani katafaren gini da ya ruguje akansu.
An ruwaito cewa, 'yan bindiga sun hallaka wani malamin addinin kirista a jihar Nasarawa, inda suka kuma harbe wasu mutane biyu da raunata da dama da harbin bind
Tsageru sun sace wani babban jami'in kwastam a kan hanyarsa ta zuwa aiki, sun kuma bukaci a biya su kudaden da suka kai N100m a matsayin fansa kafin su sako shi
Ma'aikatar harkokin cikin gida na kasar Afrika ta kudu ta sanar da cewa tana shirin kafa sabuwar dokar halastawa mata auren namiji fiye da daya kamar yadda maza
Dubban mutane sun hallara a bakin ofishin jakadancin Isra'ila don nuna kin jinin muzgunawa Falasdinawa da ake yi a Gaza. Sun fito su sama da 150,000 a kan titun
Masu zafi
Samu kari