Latest
Yanzun haka mambobin ƙungiyar ƙwadugo NLC, sun cika titunan jihar Kaduna yayin da sakateriyar gwamnatin jihar ke a kulle, hakanan tashar jirgin ƙasa bata aiki.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sace wata Farfesa a tsangayar nazarin kananan halittu a Jami'ar Jos mai suna Grace Ayanbimpe, The Punch ta ruwa
Rundunar sojojin kasar Isra'ila, a safiyar ranar Litinin ta ce yan kungiyar Hamas da sauran kungiyoyin Falasdinawa sun harba roka 3,150 daga Zirin Gaza zuwa Isr
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa tun ranar da ya shiga ofishin gwamnati a watan Mayu 2015, ya fara shirye-shiryen fita Idan ya gama.
Wasu yan bindiga da ba'a gane ko suwa ye ba sun kai hari hedkwatar hukumar zaɓe dake jihar Enugu, inda suka ƙona motocin Hilux shiga tare da ƙoƙarin ƙona ginin.
Matafiya sun shiga mawuyacin hali biyo bayan tsundumawa yajin aikin kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) reshen jihar Kaduna. Sun sayi tikiti sun makale a tasha.
Hukumar Raya Birnin Tarayya Abuja, FCTA, ta rushe wani tashar tasi a NICON Junction, Maitama, Abuja, kan zargin mayar da tashar matattarar yan kwaya da bata gar
Kafin fara yajin aikin kwanaki biyar na jan kunne da kungiyar kwadago ta Najeriya ta shirya farawa a ranar Litinin a jihar Kaduna, Gwamna Nasir El-Rufai yace.
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya roƙi fulani makiyaya waɗanda aka hana kiwo a kudancin ƙasar nan su dawo jihar Kano. Yace bai dace a hanasu ba
Masu zafi
Samu kari