Latest
Za a ji cewa Hadiza Bala Usman ta musanya zargin cirewa Dangote kudin shigo da kaya. Shugabar NPA da aka dakatar ta ce ba a fifita kamfanin Dangote a Onne ba.
Matasan Najeriya sun ce babu wanda zai iya gyara Najeriya idan ba tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ba. Sun ce zasu saya masa fom din takara a kowace jam'i
Shugabannin Tijjaniyya sun bayyana Sanusi a matsayin Alheri ga Najeriya bayan nada khalifa a Najeriya. Sun ce Sasnusi mutum ne mai mutunci da ake har yanzu ake
Sarkin Bauchi, Rilwani Sulaiman Adamu, ya dakatar da Wakilin Birnin Bauchi, Yakubu Shehu Abdullahi, a kan rashin da'a ga sarki da kuma shigar alfarmar da yayi.
Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba, sun kai wani sabon hari ofishin yan sanda a jihar Delta, inda suka ƙona ginin ofishin, suka yi awon gaba da makamai.
Tsohon shugaban ƙasa, Ibrahim Badamasi Babangida, ya baiwa gwamnatin tarayya shawara kan ta sake bayad da horo ga jami'an sojin tare da siyo makaman zamani.
An yanke wa Musulmi 29 hukuncin kisa saboda yin rikici a filin sallar Idi a Kinshasha, babban birnin Demokaraɗiyyar Kongo, inda ɗan sanda ɗaya ya rasa ransa.
A wani musayar wuta da aks yi tsakanin jami'an hukumar kwastan da wadu yan fasa kwauria garin Iseyin, yayi sanadiyyar mutuwar mutane shida da babu ruwansu.
Kasar Saudiyya ta yi magana game da halin da Falasdinawa ke ciki na yaki tsakaninsu da Isra'ila. Saudiyya ta ce ya kamata jami'an diflomasiyya su tinkari isra'i
Masu zafi
Samu kari