Latest
Majalisar dattawan Najeriya ta yi kira ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauke shugaban hukumar CAC na kasa, Hussaini Ishaq Magaji, SAN daga mukaminsa.
A labarin nan za a ji cewa tsohon Shugaba a kamfanin mai na kasa NNPCL ya gamu da hukunci bayan kotu ta same shi da wasu laifuffukan halatta kudin haram.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da sabon shugaban rundunar 'yan sandan Najeriya. Tinubu ya bukaci ya yi jagoranci cikin gaskiya da kwarewa.
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu, ta ce ta taba fuskantar tsangwama saboda aurenta da Musulmi, tana mai karyata zargin kisan Kiristoci a Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi bayani kan zargin yana yunkurin kashe adawa a Najeriya. Shugaba Tinubu ya ce ba wanda yake tursasawa wajen sauya sheka.
A labarin nan za a ji cewa Kwamishina a gwamnatin Abba Kabir Yusuf Aliyu Isa Aliyu ya bayyana yadda aka amince da rabon mukamai bayan sauya shekar gwamna.
'Yan Najeriya sun yi Allah wadai da kisan da aka yi wa masu sallar tarawihi a masallaci jihar Kebbi. Bashir Ahmad ya yi Allah wadai da hari a masallacin.
Jirgin Saudiyya zai dawo jigilar fasinjoji daga Jidda zuwa Abuja a watan Yuni ko Janairu 2027. Najeriya ta sa hannu kan yarjejeniyoyi 3 da ƙasar Saudiyya.
Wata tawagar yan Majalisar wakilai da suka damu da halin da Najeriya ke ciki sun roki malaman musulunci a fadin Najeriya su dage da Al-Qunut a watan Ramadan.
Masu zafi
Samu kari