Latest
Rundunar sojin Najeriya da hadin gwiwar yan sa kai na CJTF sun gwabza fada da 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno, an kashe 'yan ta'adda takwas.
A labarin nan, za a ji cewa Omoloye Sowore, fitaccen mai rajin kare hakkin dan adam a Najeriya ya gaya wa David Umahi maganganu a ofishin yan sanda.
A labarin nan za a ji cewa an gano manyan dalilan da suka jawo Shugaban kasa ya umarci Kayode Egbetokun ya yi murabus daga kujerar Sufeton Janar na yan sanda.
Gwamnatin Birtaniya ta yi Allah wadai da yunkurin kai hari wani masallaci a Birtaniya a ibada a Ramadan. Firaminista Keir Starmer ya ce za a dauki mataki.
EFCC ta gurfanar da daraktocin NRC guda 3 kan zargin wawure ₦2.04bn a Legas. An tsare Iloanusi a yari yayin da Njoku ya sami belin jinya a shari'ar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bukaci a sauya kungin tsarin mulkin Najeriya domin samar da 'yan sandan jihohi a yunkurin magance matsalar tsaro.
Kotu ta ɗage shari'ar El-Rufai zuwa 23 ga Afrilu, 2026. Lauyan DSS ya ce har yanzu yana hannun ICPC, yayin da kotu ta yi hukunci kan bukatar belin tsohon gwamnan.
Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi ya karbi Walida Abdulhadi Ibrahim bayan sace da aka ce wani jami'in DSS ya yi ya mayar da ita addinin Kirista a Abuja.
Jagoran NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa tattaunawarsa da Gwamna Seyi Makinde ta fi maida hankali kan zumunci fiye da batun siyasa.
Masu zafi
Samu kari