Latest
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano (PCACC), ta kwato motocin gwamnati daga wajen wasu tsofaffin kwamishinoni.
Hukumar zabe ta INEC ta fitar da sabon jadawalin zabukan 2027, tare da sauya ranakun zaben shugaban kasa zuwa 16 ga Janairu bisa tanadin Dokar Zabe 2026.
Tsohon hadimin Gwamna Abba Kabir, Hon. Abba Dala ya nuna damuwa kan kashe-kashe da ake yi a Arewacin Najeriya inda ya gargadi sake zaben APC a wani tsohon bidiyo.
Manyan jagororin jam'iyyun hamayya a Najeriya sun bukaci Majalisar tarayya ta fara shirin sake gyara dokar zabe ta 2026, sun ce ba au yarda da wanda aka yi ba.
Wasu masu zanga-zanga sun fito kan tituna a jihar Kaduna. Masu zanga-zangar sun bukaci a binciki tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai.
Gwamnati jihar Kano, karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta fito ta yi martani kan zargin cewa tana cin zarafin 'yan adawa. Ta ce ba haka ba ne.
Malamin Kirista Emmanuel Iren ya gargadi mata game da auren Musulmi, yana jaddada muhimmancin daidaiton bangaskiya fiye da soyayya ko jin dadi a cikin aure.
Rahman Jago, 'daya daga cikin abokai na kusa da Burna Boy ya tabbatar da cewa fitaccen mawakin na Najeriya ya karbi shahada kuma ya zama cikakken musulmi.
Gwamnatin Kano ta sanar da hutun Sallah daga 1 ga Maris, 2026. Makarantun kwana za su koma a ranar 22 ga Maris, yayin da na jeka-ka-dawo za su koma 23 ga Maris.
Masu zafi
Samu kari