Latest
A yau ne za a ci gaba da sauraran shari'ar Malam Abduljabbar da gwamnatin Kano bisa zarginsa da cin mutuncin ma'aiki SAW da kuma wa'azin da ke tunzura jama'a.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, yawan mutanen Afrika na hana shi bacci cikin dare, ya kuma bayyana tsoronsa a kan lamarin.
Yan bindigan da suka yi awon gaba da dalibai da malamai a a kwalejin aikin noma da kimiyar dabbobi, dake garin Bakura, sun saki bidiyon daliban dake hannunsu.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana matsayar tallafin man fetur bayan shigo da PIB. Burin Gwamnoni shi ne litar mai ya kai N300 ta yadda kasonsu zai karu daga FAAC.
Za a ji cewa Hukumar man Najeriya na NNPC zai zama kamfanin NNPC Limited nan da farkon 2023. Hakan na zuwa ne bayan an shigo da dokar PIB a watan Agustan nan.
Jiga-jigan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a ranar Talata sun yi ganawar sirri a gidan tsohon shugaban kasa, Ibrahim Babangida, dake Minna, jihar Neja.
Simon Lalong, gwamnan jihar Filato ya bayar da umarnin damke duk wanda yayi gaggawar zuwa belin wandanda aka kama ana zargin sunada hannu a kai farmakin jihar.
Hukumar yan sandan Najeriya ta sanar da cewa binciken da ake yi gudanarwa kan zargin da Amurka ke yiwa Abba Kyari bai kammalu a har yanzu, ana cigaba da yi.
Dakarun sojin saman Najeriya sun yi nasarar sheke shugabannin 'yan bindiga 3 tare da wasu miyagu a dajin Kuyambana dake jihar Zamfara, Cigaban ruwan wutan da.
Masu zafi
Samu kari