Latest
Gwamnan jihar Imo na jam'iyyar APC, Hope Uzodinma, yace duk wanda ya kawo bayanan 'yan bindiga har aka damke su, to zai samu ladan tsabar kudi miliyan N5m.
FCT, Abuja - Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa ta yi iyakan kokarinta wajen magance matsalar tsaro amma ba za suyi kasa a gwiwa ba.
Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun sake kawo hari kauyen Kautikari da ke karamar hukumar Chibok na Jihar Borno inda suka hallaka mutum 3 kuma suka kona gidaje
Dan siyasa na Jamhuriya ta biyu, Guy Ikokwu, ya rasu. Shugaban iyalan Ikokwu, Cif Ugonna Ikokwu, ya tabbatar da rasuwar dan siyasar cikin wata sanarwa da ya fit
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzkin kasa zagon kasa watau EFCC ta damke lauyan bogi, Adekola Adekeye, kan laifin kirkiran takardun bogi don damfara
Wani matashi mai kananan shekaru ya bayyana halin da yake ciki shi da 'yar uwarsa da ke girma mara misali a kullum. Suna neman taimako daga al'ummar duniya.
Yayan da tsohon shugaban rundunar sojin ƙasa a Najeriya ya mutu ya bari, sun gurfanar da kawun su a gaban kotun bisa kokarin yi musu karfa karfa kan gadonsu.
Rahoto ya shaida mana cewa wasu miyagun yan bindiga sun kai hari yankin jami'ar tarayya dake Lafiya a jihar Nasarawa, sun samu nasarar sace wasu ɗalibai hudu.
Wasu 'yan ta'addan Boko Haram sun kai mummunan hari wani yankin jihar Borno, sun sace wasu malaman makarantar horar da 'yan sandan mobal a garin Gwoza a Borno.
Masu zafi
Samu kari