Latest
Jiga-jigan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a ranar Talata sun yi ganawar sirri a gidan tsohon shugaban kasa, Ibrahim Babangida, dake Minna, jihar Neja.
Simon Lalong, gwamnan jihar Filato ya bayar da umarnin damke duk wanda yayi gaggawar zuwa belin wandanda aka kama ana zargin sunada hannu a kai farmakin jihar.
Hukumar yan sandan Najeriya ta sanar da cewa binciken da ake yi gudanarwa kan zargin da Amurka ke yiwa Abba Kyari bai kammalu a har yanzu, ana cigaba da yi.
Dakarun sojin saman Najeriya sun yi nasarar sheke shugabannin 'yan bindiga 3 tare da wasu miyagu a dajin Kuyambana dake jihar Zamfara, Cigaban ruwan wutan da.
Kyawawa kuma zuka-zukan hotunan kafin aure na Yusuf Muhammadu Buhari da Gimbiya Zahra Nasir Bayero sun fara bayyana a kafar sada zumuntar zamani ta Instagram.
Kalaman Goggo sun jawo Gwamnatin Mai gidanta, Abdullahi Ganduje ta fito ta yi magana. Gwamnatin Kano ta yi karin-haske a kan kalaman Farfesa Hafsat Ganduje.
Gwamnatin tarayya ta bayyana kudirinta na amso rancen cikin gida dana waje na naira tiriliyan 4.89 don samar da kudaden kasafin shekarar 2022 na naira tiriliya.
A kasar Afghanistan, Amurkawa sun gana da shugabannin Taliban don tattauna yadda za su kwashe 'yan uwansu Amurkawa daga kasar kafin su gama janyewa a kasar.
Gwamnan jihar Katsina ya magantu kan halin da wasu yankunan jiharsa ke fama. Ya ce ya kamata mutane su koma sayen bindiga don kare kansu daga 'yan bindiga.
Masu zafi
Samu kari