Latest
Bayan komawar Lionel Messi taka leda a kungiyar kwallon Paris Saint-Germain, zai rika amsan N546m a mako kuma shine dan kwallo mafi yawan albashi a duniya.
Malamai da dattawa a jihar Filato sun magantu kan batun kisan da aka yiwa musulmai matafiya a Jos ranar Asabar. Sun kada baki sun ce kowa ya yi hakuri don Allah
Gwamnatin tarayya tace tana kashe milyan takwas kulli yaumin kan dalibai 114,261 don ciyar da su karkashin shirin ciyar da daliban makaranta a jihar Enugu.
Katsina - Dan majalisar dokokin jihar Katsina mai wakiltar karamar hukumar Jibiya ya bayyana cewa miyagun yan bindiga sun kai hari kauyen Tsayau ranar Litinin.
Plateau - Har yanzun dai hankula ba su gama kwantawa ba a Jos, inda ranar Talata, shugaban ɗalibai reshen jihar Filato ya sanar da kashe daliban UNIJOS uku.
Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa kuma Sanata da ya wakilci Plateau ta tsakiya, Ibrahim Nasir Mantu, ya rasu a ranar Talata, 17 ga watan Agusta.
Zamfara - Yan bindigan da suka yi awon gaba da wasu malamai da ɗalibai a kwalejin koyar da aikin noma ta Zamfara sun nemi a hada musu miliyan N350m kudin fansa.
Taliban ta fito ta yi bayanin cewa, a yanzu kam za ta dama da mata a harkokin mulkinta. Don haka, tana gayyatan mata da su zo a dama dasu kamar yadda muslunci
Yan Najeriya sun yi addu’a ga marigayi mai taimakon al’umma kuma dan siyasa, Moshood Abiola (MKO), bayan hoton kwafin Alkur’ani da ya kyautar ya bazu a intanet.
Masu zafi
Samu kari