Latest
Malaman Musulunci sun yi wa shugaban kasa Bola Tinubu rubdugu kan neman gafara da ya yi. Tinubu ya ce a masa afuwa idan ya yi laifi, malamai sun ce ba zai yiwu ba.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a Najeriya, Olawepo-Hashim yayi kira ga Farfesa Joash Amupitan da ya gaggauta yin murabus saboda jadawalin babban zaben 2027.
Sojojin Amurka sun harbo jirgin gwamnati marar matuki da laser a Texas. Hatsarin ya sa FAA rufe sararin samaniya yayin da ake zargin rashin ƙwarewa.
Bala Mohammed ya gana da Shugaba Tinubu a fadar Aso Rock, Abuja. Ya ce ya zo neman tallafin tsaro ne ba sauya sheƙa ba bayan Fintiri ya bar shi shi ɗaya a PDP.
Babban Kwamandan NSCDC Dr. Ahmed Audi ya yi ritaya yau 27 ga Fabrairu, 2026. Ya bar tarihin lalata matatun mai 283 da kama ɓatagari 4,677 a lokacin mulkinsa.
Rahotanni sun nuna cewa wuta ta kama a wasu sassan fadar Mai Martaba Sarkin Jema'a da ke garin Kafanchan a jihar Kaduna, an fara kokarin kashe wutar
Jam'iyyar adawa ta ADC ta yi watsi da sabon jadawalin zaben da INEC ta fitar kwanan nan, ta ce akwai bangarorin da aka zalunci jam'iyyun adaa da taimakawa APC.
Sani Yahaya Jingir na nuna adawa da shirin kafa 'yan sandan jihohi a Plateau, yana gargadi kan yiwuwar murkushe abokan adawa da bukatar zaman lafiya tsakanin mutane.
Babbar kotuk tarayya mai zama a Abuja ta umarci a tsare tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami a gidan gyaran hali har zuwa zama na gaba da za a saurari beli.
Masu zafi
Samu kari