Latest
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Abuja ta ba da belin tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami da dansa a shari'ar zargin daukar nauyin ta'addanci.
Babbar kotun jihar Oyo ta amince da sahihancin babban gangamin da PDP ta gudanar a Ibadan, inda aka zabi sabon kwamitin gudanarwa karkashin Tanimu Turaki.
A labarin nan, za a ji Fadar Shugaban kasa ta yi wa Atiku Abubakar gugar zana da gwamnan jiharsa, Ahmad Fintiri ya sauya sheka zuwa APC gabanin zaben 2027.
Bayan shigar azumin watan Ramadan, jihohin Arewacin NAjeriya sun sassauta lokacin zirga-zirga domin samun damar ibada. Gombe, Yobe da Adamawa na ciki.
Alkalin babbar kotun tarayya da ke Abuja ya mayar da fayil din karar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya shigar ga babban alkalin kotun.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami SAN matarsa da yaronsu sun sake gurfana a gaban kotu a ci gaba da shari'a da EFCC.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya yi jimami kan rashin da aka samu a jihar. Gwamnan ya yi alhinin rashin da aka yi na shugaban wata hukuma.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Shugaban hukumar zabe ta kasa INEC, Farfesa Attahiru Jega ya bayyana babbar matsalar da ke kawo cikas ga zaben Najeriya.
Bola Tinubu ya bukaci masu yakin neman zabensa su bayyana nasarorin gyare-gyaren gwamnatinsa, yayin da shugabannin APC ke goyon bayan sauyi da kasar Najeriya.
Masu zafi
Samu kari