Latest
Jihar Legas - Iyalan marigayi, Cif MKO Abiola, sun caccaki tsohon shugaban kasa na Soja, Janar AbdulSalami Abubakar bisa kalaman da yayi kan mutuwar mahaifinsu.
Wasu ‘ya ‘ya da kuma shigabannin jam’iyyar APC a yankin Arewa maso tsakiyar Najeriya, sun bukaci Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya lashe aman da ya taba yi a 1997.
'Yan bindiga masu tarin yawa sun kai farmaki karamar hukumar Rafi ta jihar Neja, a wannan karon sun sheke mutum 1 yayin da suka yi garkuwa da wasu mutum 15.
Tsohon Gwamna Rochas Okorocha zai ayyana niyyar tsayawa takarar Shugaban Najeriya. Duk da ya jarraba sa’a sau 3 babu sa’a, Sanatan APC zai nemi takararsa na 4.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode da matarsa, Nerita Ezenwa, masoyiyarsa, a ranar Lahadi sun halarci taron haska shirin fim din Bello.
Bayan an yi ta dogon lissafi, an yi watsi da maganar shigo da Goodluck Jonathan cikin Jam’iyyar APC a zaben 2023 saboda ganin ba zai samu karbuwa ga jama'a ba.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, a ranar Litinin, 24 ga watan Janairun 2022 ta sake gurfanar da FFK da wasu mutum 3.
‘Yan iskan gari sun shiga karamar hukumar Ewekoro sun kashe Sarki. Rikici tsakanin wanda zai mulki kasar Alagado tsakanin Ake da Owu ya jawo wannan ta’adi.
Wasu ‘Yan APC a Arewa maso tsakiya sun tsaida tsohon ‘Dan Buhari a matsayin ‘dan takara. Mallam Saliu Mustapha shi ne mai mafi karancin shekaru a 'yan takara.
Masu zafi
Samu kari