Latest
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya dauki matakin warware rikicin mallakar masallaci da ya taso tsakanin kungiyar Izala da wasu kungiyoyi biyu a Donga.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya soki yan siyasar da ke shiga APC. Ya ce zaben shugaban kasa na 2027 zai kasance tsakanin Tinubu da 'yan Najeriya.
Jihohin Arewacin Najeirya hudu sun ware makudan kudade domin ciyar da masu azumi a Ramadan, rage radadin talauci da raba kayan abinci ga talakawa.
Rahotanni sun nuna cewa jirgin sama na dakon kaya da ya dauko takardun kudi ya fado a kusa da babban birnin Bolivia, an tabbatar da mutuwar mutane 20.
Iran ta kai wa sansanonin Amurka hari a UAE, Qatar, Bahrain, da Kuwait. An kashe mayaka 2 a Iraki yayin da ake fargabar yaƙin duniya zai iya barkewa.
Yayin da ake ta zuga malamai su fito takara, Sheikh Abubakar Mukhtar Yola ya nuna rashin jin dadinsa kan kiraye-kirayen da ake yi masa na ya nemi takarar gwamna.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu a kan sabuwar dokar zabe ta shekarar 2026 kasa da awanni 24 bayan Majalisar tarayya ta amaince da ita.
Iran ta kai hare-hare kan wasu sansanonin sojin Amurka a kasashe da ke Gabas ta Tsakiya. Iran ta harba makamai Isra'ila. Iran ta ce kai hari kan Amurka ya halasta.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya tabbatar da cewa tare Amurka ta hada kai da Isra'ila wajen kai hari Iran. Ya ce za su cigaba da kai hari kasar Iran.
Masu zafi
Samu kari