Latest
Jam'iyyar APC mai mulkin jihar Edo ta samu gagarumin koma baya yayin da ɗaruruwan mambobinta suka sauya sheka zuwa APC saboda wasu dalilai a mazaɓar Ovia .
Shugaban babban bankin cigaban Afrika, Dr. Akinwumi Adesina ya kai ziyara zuwa matatar Aliko Dangote yace matatar za ta dauki mutane 38, 000 aiki a Najeriya.
An gurfanar da fitaccen dillalin motoci a Gusau, babban birnin Jihar Zamfara da wasu mutane hudu kan zarginsu da halaka wani yaro, tare da cin sassan jikinsu am
Akwai wasu dalilai da ake ganin za su hadu, su agazawa Yemi Osinbajo wajen samun tikitin APC na takarar shugaban kasa. Daga shi ne Osinbajo shi ne na biyu a APC
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed, ya karbi bakuncin sabbin mambobin PDP waɗan da suka fice daga APC kuma suka miƙa kyautar hedkwatar su ga gwamnan jihar
Gwamnan Jihar Ebonyi Dave Umahi ya ayyana neman tsohon dan majalisar wakilai na tarayya, Hon, Linus Okorie, ruwa a jallo kan wallafa rubutu da ka iya tunzura mu
Gwamna Sule da masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC a jihar Nasarawa sun marawa tsohon gwamnan jihar, Umaru Al-Makura, domin ya haye kujerar shugaban jam'iyyar.
Wani magidanci ya gayyaci budurwarsa dake jihar Legas, ta kawo masa ziyara har jihar Ondo, amma ya lakaɗa mata dukan tsiya kuma ya shake ta har ta mutu a Ondo
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele, ya ce gwamnan jihar Ribas, Nyesome Wike, ba zai taba zama shugaban kasar Najeriya ba.
Masu zafi
Samu kari